Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Helper
Ayoyi game da Helper
Muna jiran Ubangiji da bege; shi ne taimakonmu da garkuwarmu.
Saboda haka muna iya fitowa gabagadi, mu ce, “Ubangiji ne mai taimakona; ba zan ji tsoro ba. Me mutum zai iya yi mini?”