Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Profiting by chastisement
Ayoyi game da Profiting by chastisement
Kafin in sha wahala na kauce, amma yanzu ina biyayya da maganarka.
Ubanninmu sun hore mu na ɗan lokaci yadda suka ga ya fi kyau; amma Allah yakan hore mu don amfaninmu, domin mu sami rabo cikin tsarkinsa.
Babu horon da yake da daɗi a lokacin da ake yinsa, sai dai zafi. Amma daga baya waɗanda suka horu ta haka sukan sami kwanciyar rai wadda aikin adalci yake bayarwa.