Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Membership with the Church of the first-born
Ayoyi game da Membership with the Church of the first-born
kun zo ga ikkilisiyar ɗan fari, waɗanda sunayensu suna a rubuce a sama. Kun zo ga Allah, alƙalin dukan mutane, kun kuma zo ga ruhohin mutane masu adalci da aka mai da su cikakku.