Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: King
Ayoyi game da King
Ka saurare kukata na neman taimako, Sarkina da Allahna, gama gare ka nake addu’a.
Kai ne Sarkina da kuma Allahna, wanda ya ba da nasarori wa Yaƙub.
“Ga abin da Ubangiji yana cewa, Sarki da kuma Mai Fansar Isra’ila, Ubangiji Maɗaukaki. Ni ne farko ni ne kuma ƙarshe; in ban da ni babu wani Allah.