Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Partaking of the divine nature
Ayoyi game da Partaking of the divine nature
Ta wurin waɗannan ya ba mu alkawaransa masu girma da kuma masu daraja, domin ta wurinsu ku iya yin tarayya cikin Allahntakarsa, ku kuma kuɓuta daga lalatar da take cikin duniya wadda mugayen sha’awace-sha’awace suke jawowa.