Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da National Sins: National prayer rejected on account of

2 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da National prayer rejected on account of

  1. Sa’ad da kuka ɗaga hannuwanku wajen yin addu’a, zan ɓoye fuskata daga gare ku; ko da kun miƙa addu’o’i masu yawa, ba zan kasa kunne ba. Hannuwanku sun cika da jini!

  2. Amma laifofinku sun raba ku da Allahnku; zunubanku sun ɓoye fuskarsa daga gare ku, saboda kada yă ji.