Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da National Sins: Saints especially mourn over
Ayoyi game da Saints especially mourn over
Hawaye suna malalowa daga idanuna kamar rafi, gama ba a biyayya da dokarka.
ya ce masa, “Ka ratsa birnin Urushalima ka sa shaida a goshin waɗanda suke baƙin ciki da kuma makoki a kan dukan abubuwan banƙyamar da ake yi a cikinsa.”