Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murmuring: David
Ayoyi game da David
Ran Dawuda ya ɓace gama fushin Ubangiji ya ɓarke a kan Uzza. Shi ya sa har wa yau ana kira wurin Ferez Uzza.
Na gaskata, saboda haka na ce, “An azabtar da ni ƙwarai.”
Kuma cikin rikicewana na ce, “Dukan mutane maƙaryata ne.”