Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murmuring: Jews
Ayoyi game da Jews
Da jin haka, Yahudawa suka fara gunaguni a kansa, domin ya ce, “Ni ne burodin da ya sauka daga sama.”
Suka ce, “Kai, wannan ba Yesu ba ne, ɗan Yusuf, wanda mahaifinsa da mahaifiyarsa duk mun san su? Yaya yanzu zai ce, ‘Na sauko daga sama?’ ”
Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ku daina gunaguni a junanku.