Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murmuring: Characteristic of the wicked
Ayoyi game da Characteristic of the wicked
Waɗannan mutane dai, gunaguni gare su, kullum ganin laifin waɗansu suke yi. Muguwar sha’awa ce kaɗai tunaninsu. Sun cika da banzar magana ta yabon kansu. Suna ruɗin mutane da zaƙin baki don samun ribar kansu.