Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murmuring: Pharisees 2 ayoyi · 31 fannoni Nemi "Murmuring" Duka 170 Against God 70 Job 26 Of Israelites against Moses 12 Jonah 11 Israelites 10 Punishment of 8 Christ 7 Guilt of encouraging others in 5 Jeremiah 5 Provokes God 4 Aaron, &c 3 David 3 Disciples 3 Disciples of Christ 3 Illustrated 3 Jews 3 Cain 2 Forbidden 2 Ministers of God 2 Moses 2 Pharisees 2 Saints cease from 2 The sovereignty of God 2 Characteristic of the wicked 1 Elijah 1 God 1 Grecians 1 Korah &c 1 Tempts God 1 The service of God 1 Unreasonableness of 1 Nuna duka 32 Ayoyi game da Pharisees Luka 15:2Amma Farisiyawa da malaman dokoki suka yi gunaguni, suna cewa, “Wannan mutum yana karɓan ‘masu zunubi,’ kuma yana ci tare da su.”Luka 19:7Dukan mutane suka ga haka, kuma suka fara gunaguni, suka ce, “Ya je don yă zama baƙon ‘mai zunubi.’ ”