Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: By a hand weapon of wood
Ayoyi game da By a hand weapon of wood
Ko kuwa wani yana da makami na itace a hannunsa da ya isa yă kashe mutum, ya kuma bugi wani da shi har ya mutu, shi ma mai kisankai ne, sai a kashe mai kisankan nan.