Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: The Herods
Ayoyi game da The Herods
Da Hiridus ya gane cewa Masanan nan sun yi masa wayo, sai ya husata ƙwarai, ya yi umarni cewa a karkashe dukan ’yan yara maza da suke a Betlehem da kewayenta, daga masu shekara biyu zuwa ƙasa, bisa ga lokacin da ya sami labarin daga Masanan nan.
ya kuma sa aka yanke kan Yohanna a kurkuku.
Ya sa aka kashe Yaƙub, ɗan’uwan Yohanna, da takobi.