Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: Herodias and her daughter
Ayoyi game da Herodias and her daughter
Da mahaifiyarta ta zuga ta, sai ta ce, “Ba ni a cikin kwanon nan, kan Yohanna Mai Baftisma.”
Sarki ya yi baƙin ciki, amma saboda rantsuwarsa da kuma baƙinsa, sai ya ba da umarni a ba ta abin da ta roƙa
ya kuma sa aka yanke kan Yohanna a kurkuku.
Aka kawo kansa cikin kwano aka ba yarinyar, ita kuma ta kai wa mahaifiyarta.