Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: Jezebel
Ayoyi game da Jezebel
Amma ku zaunar da waɗansu ’yan iska biyu ɗaura da shi, ku sa su ba da shaida cewa ya zagi Allah da sarki. Sa’an nan ku ɗauke shi ku jajjefe shi da dutse sai ya mutu.”