Skip to content

Gibbethon

5 verses

31.9700, 35.0000 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Gibbethon

  1. Elteke, Gibbeton, Ba’alat,

  2. Haka kuma daga kabilar Dan, aka ba su, Elteke, Gibbeton,

  3. Ba’asha ɗan Ahiya na gidan Issakar ya yi maƙarƙashiya gāba da shi, ya buge shi a Gibbeton, a wani garin Filistiyawa, yayinda Nadab da dukan Isra’ila suke wa garin kwanto.

  4. A shekara ta ashirin da bakwai na Asa sarkin Yahuda, Zimri ya yi mulki a Tirza kwana bakwai. Mayaƙa suka yi sansani kusa da Gibbeton, wani garin Filistiyawa.

  5. Sai Omri da dukan Isra’ilawa suka janye daga Gibbeton, suka yi wa Tirza kwanto.