Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: Manasseh
Ayoyi game da Manasseh
Ban da haka ma, Manasse ya zub da jinin marasa laifi har ya cika Urushalima daga wannan ɓangare zuwa wancan, ban da zunubin da ya sa Yahuda ta aikata, ta haka suka yi mugunta a gaban Ubangiji.