Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Murder: The law made to restrain
Ayoyi game da The law made to restrain
Mun kuma san cewa an yi doka ba domin masu adalci ba sai dai masu tawaye, da marasa biyayya, da marasa bin Allah, da masu zunubi, da marasa tsarkaka, da masu saɓon Allah, da masu kashe iyaye maza da mata, da masu kisankai,