Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: For merchandise
Ayoyi game da For merchandise
Ku ɗauki ninki biyu na yawan azurfa tare da ku, gama dole ku mayar da azurfan da aka sa a cikin bakunan buhunanku. Mai yiwuwa an yi haka a kuskure ne.
Duk abincin za ku ci, da ruwan da za ku sha, za ku biya su.’ ”