Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Farthing
Ayoyi game da Farthing
Gaskiya nake gaya maka, ba za ka fita ba, sai ka biya kobo na ƙarshe.
Ba ana sayar da kanari biyar a kan kobo biyu ba? Duk da haka, Allah bai manta da ko ɗayansu ba.