Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Half shekel or bekah
Ayoyi game da Half shekel or bekah
Masu arziki ba za su bayar fiye da rabin shekel ba, talakawa kuma ba za su bayar ƙasa da haka ba, sa’ad da za ku yi hadaya ga Ubangiji don kafara rayukanku.