Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: For tribute
Ayoyi game da For tribute
Fir’auna Neko ya sa shi a sarƙa a Ribla a ƙasar Hamat don kada yă yi mulki a Urushalima, sa’an nan ya sa wa Yahuda harajin talenti ɗari na azurfa, da talenti ɗaya na zinariya.
Ku nuna mini kuɗin da ake biyan haraji da shi.” Sai suka kawo masa dinari,