Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Gold and silver used as
Ayoyi game da Gold and silver used as
Abram ya azurta ƙwarai da dabbobi, da azurfa, da kuma zinariya.
Amma Bala’am ya amsa musu ya ce, “Ko da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaɗan saɓanin umarnin Ubangiji Allahna ba.