Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: As wages

3 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da As wages

  1. Sai suka ba wa magina da kafintoci kuɗi, suka ba wa mutanen Sidon da na Taya abinci, da abin sha, da mai, don su kawo itatuwan al’ul a Yaffa daga Lebanon ta teku, yadda Sairus sarkin Farisa ya ba da umarni.

  2. Ya yarda yă biya su dinari guda a yini, sai ya tura su gonar inabinsa.

  3. Ga shi! Zaluncin da kuka yi na hakkin ma’aikatan gonakinku yana ta ƙara. Kukan masu girbi ya kai kunnuwan Ubangiji Maɗaukaki.