Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Image on
Ayoyi game da Image on
sai ya tambaye su ya ce, “Hoton wane ne wannan? Kuma rubutun wane ne?”
Suka amsa, “Na Kaisar ne.” Sai ya ce musu, “Ku ba wa Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba wa Allah abin da yake na Allah.”