Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Penny
Ayoyi game da Penny
Ya yarda yă biya su dinari guda a yini, sai ya tura su gonar inabinsa.
Sai ya amsa ya ce, “Ku, ku ba su wani abu su ci.” Suka ce masa, “Ai, wannan zai ɗauki albashin wata takwas na mutum! Mu je mu kashe yawan kuɗin nan a burodi mu ba su su ci?”