Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Money: Love of, the root of all evil
Ayoyi game da Love of, the root of all evil
Gama son kuɗi shi ne tushen kowane irin mugun abu. Waɗansu mutane, don tsananin son kuɗi, sun bauɗe daga bangaskiya suka kuma jawo wa kansu da baƙin ciki iri-iri.