Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Levites

186 ayoyi · 17 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. da Magfiyash, da Meshullam, da Hezir,

  2. da Meshezabel, da Zadok, da Yadduwa

  3. da Felatiya, da Hanan, da Anahiya,

  4. da Hosheya, da Hananiya, da Hasshub,

  5. da Hallohesh, da Filha, da Shobek,

  6. da Rehum, da Hashabna, da Ma’asehiya

  7. da Ahiya, da Hanan, da Anan,

  8. da Malluk, da Harim da kuma Ba’ana.

  9. “Sauran mutane, wato, firistoci, Lawiyawa, matsaran ƙofofi, mawaƙa, ma’aikatan haikali da dukan waɗanda suka ware kansu daga maƙwabta saboda Dokar Allah, tare da matansu da dukan ’ya’yansu maza da mata waɗanda za su iya fahimta,

  10. Za ku kuwa san cewa ni ne na aika muku da wannan gargaɗi domin alkawarina da Lawi yă ci gaba,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.

  11. “Alkawarina da shi, alkawari ne na rai da salama, wanda na ba shi; domin yă girmama ni, ya kuwa girmama ni, ya kuma ji tsoron sunana ƙwarai.