Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Levites: Sedition among, led by Korah, Dathan, Abiram, and On, on account of jealousy toward Moses and Aaron

2 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Sedition among, led by Korah, Dathan, Abiram, and On, on account of jealousy toward Moses and Aaron

  1. Saboda su rayu, kada su mutu sa’ad da suka zo kusa da abubuwa mafi tsarki, a yi musu wannan, wato, Haruna da ’ya’yansa za su shiga wuri mai tsarki su ba wa kowane mutum aikinsa da kuma abin da zai ɗauka.

  2. Amma kada Kohatawa su shiga don su dubi abubuwa masu tsarki, ko na ɗan ƙanƙanin lokaci, in ba haka ba za su mutu.”