Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Levites: Spoils of war, including captives
Ayoyi game da Spoils of war, including captives
Kashin da aka ba wa Isra’ilawa, wanda Musa ya ware daga cikin na waɗanda suka tafi yaƙi,
kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne,
shanu 36,000,
jakuna 30,500
da mutane 16,000.
Daga rabin kashi na Isra’ilawa, Musa ya ɗauki ɗaya daga cikin hamsin na mutane da na dabbobi, yadda Ubangiji ya umarce shi, ya ba wa Lawiyawan da suke lura da tabanakul na Ubangiji.