Tel-harsha
An kuma san shi da: Tel-haresha, Tel-harsa
32.1200, 45.2200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Tel-harsha
Waɗannan mutanen ne suka zo daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addan da Immer, amma ba su iya nuna ainihin tushensu daga Isra’ila ba.
Waɗansu sun hauro daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addon da Immer, amma ba su iya nuna cewa iyalansu su zuriyar Isra’ila ce ba,