Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tel-Harsa

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan mutanen ne suka zo daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addan da Immer, amma ba su iya nuna ainihin tushensu daga Isra’ila ba.

  2. Waɗansu sun hauro daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addon da Immer, amma ba su iya nuna cewa iyalansu su zuriyar Isra’ila ce ba,