Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Numerous in times of David and Solomon

4 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Numerous in times of David and Solomon

  1. baƙi kuma su na zuwa don su yi mini fadanci; da zarar sun ji ni, sukan yi mini biyayya.

  2. Zukatansu ta karaya; suka fito da rawan jiki daga kagararsu.

  3. Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600.

  4. Sa’an nan ya tattara dukan Yahuda da Benyamin da kuma mutane daga Efraim, Manasse da Simeyon waɗanda suke zaune a cikinsu, gama jama’a mai girma ta zo wurinsa daga Isra’ila sa’ad da suka ga cewa Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.