Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Not permitted to make kings of
Ayoyi game da Not permitted to make kings of
ku tabbata kun naɗa sarki a kanku wanda Ubangiji Allahnku ya zaɓa ne. Dole yă zama daga cikin ’yan’uwanku. Kada ku sa baƙo a kanku, wanda ba mutumin Isra’ila ɗan’uwanku ba.