Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Partially exempt from Jewish law

1 aya · 13 fannoni

Ayoyi game da Partially exempt from Jewish law

  1. Kada ku ci abin da kun samu ya riga ya mutu. Za ku iya ba wa baren da yake zama a cikin wani daga biranenku, zai kuwa iya cinsa, ko kuwa za ku iya sayar da shi wa baƙo. Amma ku jama’a ce mai tsarki ga Ubangiji Allahnku. Kada ku dafa ɗan akuya a cikin madara mamansa.