Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Kindness to Edomites, enjoined
Ayoyi game da Kindness to Edomites, enjoined
Kada ku yi ƙyamar mutumin Edom, gama mutumin Edom ɗan’uwanku ne. Kada ku yi ƙyamar mutumin Masar, domin kun yi zama baƙunta a ƙasarsa.