Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Hospitality to, required by Jesus

3 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Hospitality to, required by Jesus

  1. Gama da nake jin yunwa, kun ciyar da ni, da nake jin ƙishirwa, kun ba ni abin sha, da nake baƙunci, kun karɓe ni,

  2. Yaushe kuma muka gan ka baƙo muka karɓe ka, ko cikin bukatar tufafi muka yi maka sutura?

  3. da na yi baƙunci, ba ku karɓe ni ba, da nake bukatar tufafi, ba ku yi mini sutura ba, da na yi rashin lafiya kuma ina a kurkuku, ba ku lura da ni ba.’