Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aliens: Jews authorized to purchase, as slaves
Ayoyi game da Jews authorized to purchase, as slaves
“ ‘Bayinku maza da mata, za su zo daga al’ummai da suke kewaye da ku, daga gare su za ku iya saya bayi.
Za ku iya saya waɗansu mutanen da ba sa zama ɗinɗinɗin a cikinku, da kuma membobin danginsu da aka haifa a ƙasarku.