Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions: God regulates the measure of

3 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da God regulates the measure of

  1. Ka ciyar da su da burodin hawaye; ka sa suka sha hawaye ta cikakken kwaf.

  2. Duk da haka, babu sauran baƙin ciki ga waɗanda suke shan azaba. Dā ya ƙasƙantar da ƙasar kabilan Zebulun da ƙasar Naftali, amma nan gaba zai girmama Galili na Al’ummai, ta hanyar teku wadda take ta Urdun.

  3. Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana, gama ina tare da kai,” in ji Ubangiji. “Ko da na hallaka dukan al’ummai sarai inda na kora ka, ba zan hallaka ka sarai ba. Zan hore ka amma da adalci kaɗai; ba zan bar ka ba hukunci ba.”