Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions: Sin visited with

7 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da Sin visited with

  1. Amma saboda ka yi haka ka sa abokan gāba suka rena Ubangiji, yaron da aka haifa maka zai mutu.”

  2. “In ’ya’yansa maza suka yashe dokata ba su kuwa bi ƙa’idodina ba,

  3. in suka take ƙa’idodina suka kuma kāsa kiyaye umarnaina,

  4. zan hukunta zunubinsu da sanda, laifinsu da bulala;

  5. Na yi fushi saboda kwaɗayin zunubinsa; na yi masa horo, na kuma ɓoye fuskata saboda fushi, duk da haka ya ci gaba da ayyukan zunubinsa.

  6. “Kai ɗan Iblis ne abokin gāban dukan abin da yake daidai! Kana cike da kowane irin ruɗi da munafunci. Ba za ka daina karkata hanyoyin da suke daidai na Ubangiji ba?

  7. Ga shi hannun Ubangiji yana gāba da kai. Za ka makance, kuma ba za ka ga rana ba har na wani lokaci.” Nan take, hazo da duhu suka sauko a kansa, ya yi ta lallubawa, yana neman wanda zai yi masa jagora.