Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions: Man is born to
Ayoyi game da Man is born to
Gama ba daga cikin ƙasa wahala take fitowa ba, ko kuma bala’i daga ƙasa.
Duk da haka an haifi mutum don wahala ne, kamar yadda ba shakka tartsatsin wuta yake tashi.
“Mutum haihuwar mace kwanakinsa kaɗan ne, kuma cike da wahala.