Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions: Always less than we deserve
Ayoyi game da Always less than we deserve
“Abubuwan nan sun faru da mu sakamakon mugayen ayyukanmu ne, amma duk da haka ya Allahnmu, ba ka ba mu horo bisa ga yawan zunubanmu ba, ka kuma bar mana saura.
ba ya yin da mu gwargwadon zunubanmu ko yă sāka mana bisa ga laifofinmu.