Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zion: Called The City of God
Ayoyi game da Called The City of God
Ubangiji yana ƙaunar ƙofofin Sihiyona fiye da dukan wuraren zaman Yaƙub.
Ana faɗin abubuwa masu ɗaukaka game da ke Ya birnin Allah, Sela
’Ya’ya maza masu zaluntarku za su zo suna rusunawa a gabanki; dukan waɗanda suka rena ki za su rusuna a ƙafafunki su kuma ce da ke Birnin Ubangiji, Sihiyona na Mai Tsarkin nan na Isra’ila.