Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zion: Name of, applied to the city of the redeemed

2 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Name of, applied to the city of the redeemed

  1. Sai dai kun zo ne ga Dutsen Sihiyona, ga Urushalima ta sama, birnin Allah mai rai. Kun zo ga dubu dubban mala’ikun da suke cikin taron farin ciki,

  2. Sai na duba, can a gabana kuwa ga Ɗan Rago, tsaye a kan Dutsen Sihiyona, tare da shi akwai kuma mutane 144,000 waɗanda suke da sunansa da sunan Ubansa a rubuce a goshinsu.