Skip to content

Esau

4 verses

30.7300, 35.6000 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Esau

  1. “A wannan rana,” in jin Ubangiji, “zan hallaka masu hikimar Edom, zan shafe mutane masu fahima a duwatsun Isuwa.

  2. Jarumawanki, ya Teman, za su razana, za a kashe kowane mutum a duwatsun Isuwa.

  3. Mutane daga Negeb za su mamaye duwatsun Isuwa, mutane kuma daga gindin tuddai za su mallaki ƙasar Filistiyawa. Za su mamaye filayen Efraim da Samariya, Benyamin kuwa zai mallaki Gileyad.

  4. Masu kawo ceto za su haura zuwa Dutsen Sihiyona don su yi mulkin duwatsun Isuwa. Ubangiji ne zai yi mulki.