Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Women: Rules for dress of Christian

4 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Rules for dress of Christian

  1. Ina kuma so mata su lura su yi wa kansu adon da ya cancanta, da rigunan da suka dace, ba da adon kitso ko sa kayan zinariya ko lu’ulu’u ko kuma tufafi masu tsada ba,

  2. sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah.

  3. Kyanku bai kamata yă zama na adon jiki ba, kamar kitso da sa kayan ado na zinariya da kuma sa kaya masu tsada.

  4. Maimakon haka, kyanku ya kamata yă zama ainihi na halinku na ciki, kyan da ba ya koɗewa na tawali’u da kuma na natsattsen ruhu, wanda yake mai daraja a gaban Allah.