Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Women: Required to attend reading of the law

2 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Required to attend reading of the law

  1. Ku tattara mutane, maza, mata da kuma yara, da baƙin da suke zama a cikin garuruwanku, saboda su saurara, su kuma koyi tsoron Ubangiji Allahnku, su lura, su bi dukan kalmomin wannan doka.

  2. Babu wata kalmar da Musa ya umarta da Yoshuwa bai karanta wa dukan taron Isra’ilawa ba, haɗe da mata, da yara, da baƙin da suke zama tare da su.