Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Women: Consecrated jewels to tabernacle
Ayoyi game da Consecrated jewels to tabernacle
Duk waɗanda suke da niyya, maza da mata, gaba ɗaya, suka kawo kayan ado na zinariya na kowane iri. ’Yan kunne, da ƙawane, da mundaye, da kayayyakin zinariya iri-iri. Dukansu suka miƙa zinariyarsu a matsayin hadaya ga Ubangiji.