Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Were frequently oppressed and persecuted
Ayoyi game da Were frequently oppressed and persecuted
Suna ƙwace wa marayu jakunansu suna kuma ƙwace wa gwauruwa sa don suna binta bashi.
A cikinki sun rena mahaifi da mahaifiya; a cikinki sun zalunci baƙo suka wulaƙanta maraya da gwauruwa.