Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Allowed to marry again
Ayoyi game da Allowed to marry again
Saboda haka fa, in ta auri wani yayinda mijinta yana raye, za a ce da ita mazinaciya. Amma in mijinta ya mutu, an sake ta ke nan daga wannan doka, ita kuwa ba mazinaciya ba ce, ko da yake ta auri wani.